Showing posts with label Kannywood. Show all posts
Showing posts with label Kannywood. Show all posts

Thursday, 22 November 2018

IN SEARCH OF THE KING IN FILM CINEMA KANO FROM 14th December

November 22, 2018 0

#INSEARCHOFTHEKING 
In Filmhouse cinema kano From 14th December Inn shaa Allah...Come one, come all πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ From the magnificent home of kannywood English Films JAMMAJE PRODUCTIONS.... Zamu fara haska wannan kasaitaccen shirin tun daga ranar 14 ga watan December har zuwa sati biyu masu zuwa Inn shaaa Allah...kada ku sake a baku labari

PRODUCERS
@realabmaishadda 
@kabirujammaje 
Story/Screenplay by 
@realahlan 
DIRECTED BY @baharu2016 


Friday, 16 November 2018

kamfanin FKD Production Sun Fara daukar sabon shirin mai suna "Kar Ki Man ta Da Ni"

November 16, 2018 0

A yau ne aka fara daukar sabon shirin kamfanin FKD Production mai suna "Kar Ki Man ta Da Ni" sabon shirin wanda Fitaccen Jarumin Finafinan Hausa, kuma Darakta @realalinuhu ya dauki nauyin shirya shi, kuma shi ne wanda ya ke  bada umarnin shirin.

Tun bayan da kamfanin ya saki fim din "Mansoor" ba su sake wani sabon shiri ba sai yanzu.

Shiryawa; @nazir_danhajiya
Bada Umarni; @realalinuhu
#karkimantadani #exclusivekannywood

Wednesday, 14 November 2018

Bidiyon Da Yaja Hakulan Mutane A Wannan Satin

November 14, 2018 0

Wani dan karamin bidiyo da yaja hakulan mutane yake ta kai kawo a wayoyi da shafukan sada zumunta wanda kuma mutane sukai ta bayyana ra’ayoyinsu akan bidiyon wanda yajawa babban mawakin mata Ado gwanja zagi da kuma kalaman fatan Alkairee dashi da matarsa.
A kwanakin baya mutane da yawa sun san cewa ado isah gwanja wanda akafi sani da mawakin mata yayi aure wanda ya angwance tare da matarsa mai suna ” Maimunatu “.
Jarumin ya saki bidiyon a shafinsa na sada zumunta wato instagram wanda daga bisani bayan yaji korafe korafin mutane sai ya gogesa bayan mutane sun gama daukar bidiyon sun yadawa duniya shi.
Idan baku mantaba tun ana dinner bikin mutane suka dunga sharhi akan jarumin inda suka dunga zagin kanawa akan wani hoton da jarumin yayi da bluetooth a kunnensa.


Hoton Da Ya janyo Ciwa Yan Kano Mutunci A Kafafan Sada Zumunta

Video Player

Ummi Zeezee Ta Zama Shugabar Mata Ta Kungiyar Kamfe Din Atiku

November 14, 2018 0


ummizeezee

Alhamdulillah na samu mukami(appointment) wanda yau aka ban matsayin (women leader) na kamfen din alhaji atiku abubakar shugaban kasar nigeria na zabe mai zuwa na 2019 inshaa allah,kuma na samu appointment din ne a karkashin jagorancin ambassador aliyu bin abbas .thank you so much sir @binabbas001

Tuesday, 13 November 2018

Aisha Aliyu Tsamuya:- Sharhin Fim Din ‘Adamun Adama’ BIDIYO

November 13, 2018 0

Suna: Adamun Adama
Tsara Labari: Munzali M. Bichi

Kamfani: Sai Na Dawo Film Production

Shiryawa: Yahuza Sai Na Dawo

Umarni: Sadik N. Mafia

Jarumai: Adam A. Zango, Aisha Aliyu Tsamiya, Falalu A. Dorayi, Isah Adam, Abdul M. Sharif, Nuhu Abdullahi, Magaji Mijin Yawa, Hauwa Maina, Fati S.U, Fatima Abubakar. Da sauran su.

Sharhi: Hamza Gambo Umar

A farkon fim din an nuna Alhaji Sa’ad tare da italan sa, babban dan sa Kabir (Isah Adam) da matar sa (Hauwa Maina) suna taya ‘yar su Adama (Aisha Aliyu Tsamiya) murnar zagayowar ranar haihuwar ta, a sannan ne mahaifinta ya dinga yabon halayen ta. Daga bisani kuma mahaifin ta ya dage akan lallai sai ta fito da mijin aure, dalilin hakan ne yasa ya turo mata dan gwamna (Abdul M. Sharif) don su fuskanci juna kana su yi aure, amma sai Adama ta nuna sam bai yi mata ba kuma bata ra’ayin aure karatu ne a gaban ta. Bayan ta kori dan gwamna sai mahaifin ta ya sake nemar mata auren dan sarki, amma shima bayan zuwan sa ta nuna ba aure bane a gaban ta kuma ba ta son shi.

Hakan ya sa mahaifin ta Alhaji Sa’ad ya nuna mata fushin sa sosai, haka itama mahaifiyar ta tun tana goyon bayan ta har ta zare hannun ta akan abin. Adama ta ci gaba da korar manema auren ta, daga cikin masu zuwa har da wani fitaccen mai kudi (Nuhu Abdullahi) Wanda shima ya nuna da gaske auren ta yake son yi amma shima ta wulakanta sa. Wata rana ta fito harabar gidan su tana tunani akan wani aiki da aka bata a makaranta wato (Assignment) amma ta kasa yi, sai mai gadin gidan wato Adamu (Adam A. Zango) ya ganta kuma ya nuna zai iya yi mata aikin, nan fa ta bashi kuma cikin sa’a yayi mata aikin daidai, tun daga sannan ta ci gaba da kawo masa aiki yana yi mata, yayin da shi kuma ashe soyayyar ta tayi wa zuciyar sa kamun kazar kuku, hakan ne yasa yayi amfani da damar nuna mata soyayyar sa ta hanyar aika mata da sakonni ta wayar ta, tun Adama tana ganin wasikun soyayya tana gogewa daga cikin wayar tata, har ta soma jin dadin kalaman nasa ta soma mayar masa da martanin kalamai masu sanyaya zuciya irin nasa.

Daga bisani kuma har shakuwar Adama da Adamu mai gadi yayi karfi suka fara yin waya suna soyayya ba tare da ta gane cewar da mai gadin gidan su take soyayya ba, sun yi nisa sosai a soyayya har sun tsara lokacin da zasu hadu, wanda hakan ne yasa Adama tabkarbi kudi a wajen iyayen ta ta dinka sababbin kayan sawa masu tsada sannan kuma ta kira Adamu mai gadin ya dauke ta a mota it’s da kawar ta (Fati S.U) ya kai su babban kanti suka yi siyayyar kayan ciye-ciye wanda zasu tari bakon su da shi, ganin hakan ne yasa jikin Adamu ya soma yin sanyi saboda ganin yadda Adama take rawar jiki a kansa, kwatsam ana cikin haka sai wani saurayi yazo hira wajen Adama, amma saboda ba shi da tarin abin duniya sai mahaifin ta ya wulakanta sa ya koresa.

Ganin hakan ne yasa jikin Adamu ya kara yin sanyi gami da tunanin Adama ba abokiyar auren shi bace, hakan ne yasa yaje wajen tsohon saurayin ta (Nuhu Abdullahi) ya nuna mishi cewar ya sadaukar masa da soyayyar Adama yana so yaje wajen ta a matsayin shine wanda suke hira. Bayan Adamu ya gama tsara hakan ne ya hada kayan sa gami da yin karyar cewar mahaifiyar sa bata da lafiya ya tafi kauyen su. Tafiyar Adamu babu jimawa sai tsohon saurayin Adama ya dawo a matsayin shine wanda suke yin waya. Sai dai tun ba’a yi nisa ba Adama ta gane cewar ba shi bane, bayan sun rabu kuma ta ci gaba da kiran wayar Adamu amma bata same shi ba. Hakan ne ya tashi hankalin ta har ta fara rashin lafiya, yayin da mahaifin ta yasa a bincika mata me lambar wayar da ya jefa ‘yar sa cikin tarkon soyayya. Shi kuwa Adamu bayan ya koma kauyen su sai tsohuwar budurwar sa Uwani (Maryam Yahya) ta dage akan lallai sai ya aure ya, amma sai yaki amincewa da bukatar sa saboda wasu dalilai wanda suka sa bazai iya auren ta ba.

Yana zaune a kauyen har zuwa wata rana da abokin sa yaga tsohon layin wayar Adamu a bayan waya sai ya dauka ta dora akan waya, faruwar hakan ce tasa masu binciken da mahaifin Adama ya saka suka gane kauyen da me wayar yak

Dan Kuka A Birni Ya Fita Kasuwa

November 13, 2018 0

Dan Kuka A Birni Yafito A Kasuwa ku nami naku da wurri

Thursday, 8 November 2018

SAHABI Zai fito kasuwa 12/11/2018

November 08, 2018 0

from @realabmaishadda - SAHABI Zai fito kasuwa 12/11/2018

If I Am President movie starts showing in Cinemas across Nigeria and Ghana from tomorrow Friday November 9.

November 08, 2018 0

Greetings to you!
I trust you're doing great!
If I Am President movie starts showing in Cinemas across Nigeria and Ghana from tomorrow Friday November 9. Please share this poster on your social media pages, whatsapp and networks to help spread the word, we'll greatly appreciate it!

If I Am President is more than just a movie, it is a voice and a movement for the Nigeria we all seek!
PLEASE BE A PART OF THIS VOICE!!! Many thanks! -

Tuesday, 6 November 2018

KAR KI MANTA DA NI...... The show is about to start!

November 06, 2018 0


from Ali Nuhu Mohammed  -  KAR KI MANTA DA NI......
The show is about to start!
Umar M Shareef Yakub Mohammed EL-Yakub @abbaelmustapha1 @real_hassana_muhd Maryam Yahaya @bilkisu_shema @realamalumar
@princess_khadejat @maryam_ab_yola Ayshatul humairah @rashidamaisaa @salisufulani10 Kannywoodcelebrities @sunusi_oscar__442 @ali_nuhu_fans_club Kannywood Exclusive @garzalimiko @shamsudaniya @hamza__yahaya @hafeezadobaba99 @real_kherleeydo Nazir Dan Hajiya @aleegumzak @real_sadiq_ahmad @realsadiqomar12 @real_abushehu61 @shazalikamfa @kawukamfa @abbamiko @amartenter.at @abduljalal_a_u_mafara @bilkisu___abdullahi @yaseenauwal Hassangiggs @kabirujammaje @kamalbabane7 @1kamalalkali @abdulmshareef @sssmuktar @smalljezzy @daddyhikima @sheik_isa_alolo @sani_haruna_alrahuz @real_iznaku @real_kb_international @kalarefkd @nelcon_24 IExecutive Director KSCB Yusuf Magarya Haleema Yusuf Atete @haleefa_abubakar Sukairajuyusufahli Sani Musa  Danja @officialmaryambooth MEdia suite limited @usmanmuazu20 @nafeesat_official @abdulazizdansmall Original jos boy @baresiabubakar @realfatikk Umar Gombe. @sani_candy @shamsu_glo_yahaya @ijey_fyne Actor @sanusidantata_ Kannywood
Kannywoodscene @ya_muhammad01

Monday, 5 November 2018

BEST OF HAFEEZ (Video Songs And the Making of the Songs) Hitting ur screen soonest!!!

November 05, 2018 0


  BEST OF HAFEEZ (Video Songs And the Making of the Songs) Hitting ur screen soonest!!! Lyrics
Umar M Shareef
@nura_m_inuwa
Abdul d one
@hamisu_breaker_dorayi
SONGS DIRECTORS
Ali Nuhu Mohammed
@mustaphamshareef9531
A presentation of Abmaishadda
AN ALI NUHU Movie

Produced by the Kannywood Best Producer 2018 CITY PEOPLE'S AWARD  @realabmaishadda
Directed by Ali Nuhu Mohammed
Cc Umar M Shareef Ali Nuhu Mohammed Yakub Mohammed EL-Yakub @abbaelmustapha1 @real_hassana_muhd Maryam Yahaya @bilkisu_shema @zpreety @realamalumar
@princess_khadejat @maryam_ab_yola Ayshatul humairah @rashidamaisaa @salisufulani10 Kannywoodcelebrities @ali_nuhu_fans_club Kannywood Exclusive @garzalimiko @shamsudaniya @hamza__yahaya @hafeezadobaba99 @real_kherleeydo Nazir Dan Hajiya @aleegumzak @real_sadiq_ahmad @realsadiqomar12 @real_abushehu61 @shazalikamfa @kawukamfa @abbamiko @amartenter.at @abduljalal_a_u_mafara @bilkisu___abdullahi @yaseenauwal Hassangiggs @nura_m_inuwa @kabirujammaje @kamalbabane7 @1kamalalkali @abdulmshareef @sssmuktar @smalljezzy @daddyhikima @sheik_isa_alolo @sani_haruna_alrahuz  @kalarefkd @nelcon_24  Yusuf Magarya Haleema Yusuf Atete @haleefa_abubakar Sukairajuyusufahli Sani Musa  Danja @official_maryamgidado @officialmaryambooth MEdia suite limited @usmanmuazu20 @nafeesat_official @abdulazizdansmall Original jos boy @baresiabubakar @realfatikk Umar Gombe. @sani_candy @shamsu_glo_yahaya @xaqi616 @ijey_fyne
Nasir Bello @nas_sadeeq
@itx_hausa_fulani @asmau_magaji5 @amartenter.at

#Bestofhafeezvideosongsandthemaking
#Hafeezthemovie
#Hotoneiscoming

Thursday, 1 November 2018

An Rabawa Mawakan Wakar Sakamakon Canji Award -Hotuna

November 01, 2018 0
Idan baku mantaba a dazu mun kawo muku kadan daga cikin hotunan taro da a aka gwayyaci mawaka zuwa fadar shugaban kasa wanda uwar dakin mai girma sugaban kasa ta hada wannan taron dumin kaddamar da wakar Sakamakon Chaji.

Bayan kammala taronne aka raba lambar girmamawa ga mawakan wato (Award) wace Aisha Buhari ta bawa ko wane mawaki nasa.

Ga Hotunan:-

MATAFati WashaRukayya Dawayya
Fati S.U


Fati Shu’uma
Jamila Nagudu


Maryam Yahya


Fati Nijar Bilkisu Abdullahi


Halima Atete


Axiya Ahmad
Teema Yola
MAZA
 Ali Jita
Jamilu Roja


Nazifi Asnanic
Abubakar SaniYahaya MakahoAdam ZangoAbdul Amart Maikwashewa

Husaini Danko

Wazirin Sarki Waka
Ado Gwanja
Adamu H Nagudu

Wanna  sune mawakn da suka samu wannan lambar yabo daga matar sugaban kasa

Source@ Arewablog

Maimunatu Da Ado Gwanja: Irin Gwagwarmayar Da Mu Ka Sha Kafin Auren Mu.

November 01, 2018 0


Mujallar Fim ta watan Nuwamba ta fito:-

Maimunatu da Ado Gwanja: Irin gwagwarmayar da mu ka sha kafin auren mu.

Aisha, uwargidan Adam A. Zango a da, ta bude sabon shafin soyayya.

Jami’a ta ba Ali Nuhu digirin dakta.

Da soyayya irin tawa gara azabar kabari, inji Maryam ‘Yar Fim.

BBC sun karrama zakarun gasar Hikaya Ta.

Littafin ‘Shata Ikon Allah’ ya yi farin jini.

Yanzu harkar fim sai du’a’i, inji Muhibbat.

Yadda ziyara ga Buhari ta raba kan ‘yan fim.

Wace irin wainar Sani Sule Katsina ya ke toyawa a Kannywood?


Babu abin da Buhari ya tsinanawa ‘Yan Fim -Mika’il Gidigo

Hira da Yakubu Muhammad, Sani TY Shaban, da sauran daΙ—aΙ—an labarai da bayanai.

KA NEMI TAKA, KADA A BA KA LABARI!

Source@ Arewablog

Wednesday, 31 October 2018

Auren Ado Gwanja Ya Shiga Tarihi

October 31, 2018 0Daga Adamu Sani Chiroma

Mawaki kuma Dan wasan hausa Ado Isah wanda akafi sani da gwanja yayi aure, ya auri kyakkyawar mace Maimunatu.

Auren ya shiga chikin tarihin kannywood. Domin tun kafin auren mahassada Duke tutiya cewa ba za’a bashi auren ta ba.


Amma sai gashi Allah ya yi ikon sa har an daura auren.

Mawaka sun nuna bajinta wajen taron. Dan mawaka har daga Nijar sun zo bikin auren gwanja.

Fatan my Allah ya basu zaman lafiya

Source@ Arewablog

Monday, 29 October 2018

Zafafan Hotunan Jaruma Maryam Yahya

October 29, 2018 0Jaruma Maryam yahya tana yiwa masoyanta barka da safiya da fatan sun tashi lafiya harma da wa ‘yanda ba masoyantaba.


Allah ka sadamu da Alkairee dake cikin wannan rana ya tsaremu daga sharrin dake cikinta.

Source@ Arewablog.Com

Wednesday, 24 October 2018

Ko Me Yasa Ali Nuhu Bai Bi Tawagwar Zuwa Wajan Buhari Ba?

October 24, 2018 0

To amma mai yasa Jarumi Ali Nuhu, bai bi tawagar Jaruman Masanaantar Kannywood ba wajen kaiwa shugaban kasa Muhammad Buhari ziyara ba, to ko shi baya tare da ra’ayin sauran Jaruman wajen Son Buhari ne?


A hasashen dan Shafin ArewaBlog tayi ko shima yana bayan Madam Korede ne wace ta caccaki wanda sukaje wajan shugaban kasa.

Souce@ Arewablog.Com