Wednesday, 14 November 2018

Ummi Zeezee Ta Zama Shugabar Mata Ta Kungiyar Kamfe Din Atikuummizeezee

Alhamdulillah na samu mukami(appointment) wanda yau aka ban matsayin (women leader) na kamfen din alhaji atiku abubakar shugaban kasar nigeria na zabe mai zuwa na 2019 inshaa allah,kuma na samu appointment din ne a karkashin jagorancin ambassador aliyu bin abbas .thank you so much sir @binabbas001

No comments:

Post a Comment