Friday, 16 November 2018

kamfanin FKD Production Sun Fara daukar sabon shirin mai suna "Kar Ki Man ta Da Ni"


A yau ne aka fara daukar sabon shirin kamfanin FKD Production mai suna "Kar Ki Man ta Da Ni" sabon shirin wanda Fitaccen Jarumin Finafinan Hausa, kuma Darakta @realalinuhu ya dauki nauyin shirya shi, kuma shi ne wanda ya ke  bada umarnin shirin.

Tun bayan da kamfanin ya saki fim din "Mansoor" ba su sake wani sabon shiri ba sai yanzu.

Shiryawa; @nazir_danhajiya
Bada Umarni; @realalinuhu
#karkimantadani #exclusivekannywood

No comments:

Post a Comment